게임 정보
무함마드 ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,
(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu(Aminah) 'yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi(Radhi yAllahu anhuma).
Alkunyarsa: 아불-카심, 아부 이브라힘.
Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata.
Wurin haihuwarsa: Makka.
Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba'in.
Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na adalci da ya karɓo daga wajan Allah (swt) su kuma musulmi suka karɓa daga gare shi.
Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur'ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.
Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.
Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.
Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.
Matansa: KHadija'yar Khuwailid(a.s) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu'yar Zami'a da A'isha'yar Abubakar da Gaziyya'yar Dudan(Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya'yar Huyayyi ɗan Akhdabl.
야얀사:
1-압둘라
2-알-카심
3-이브라힘
4-Faɗima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.
Ammominsa: su Tara (9) ne, su'ya'yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.
Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja'afar da Ali ɗan Musa da Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (a.s).
Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.
Mawaqinsa: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka'abu ɗan Malik.
Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa'ad Al-kirdi.
Tambarin zobensa: 무함마두르 라술룰라
차원 라유와르사: 셰카루 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: 셰카루 23.
Tarihin wafatinsa: 28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati: 마디나.
Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.
Tarihin Annabi Muhammad S.A.W하고 유사한 콘텐츠
PC에서 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W 플레이하는 방법은?
- 1PC에서 LD플레이어x를 다운로드 및 설치합니다
- 2좌측 상단 검색창에서 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W 검색합니다
- 3"설치"를 클릭하여 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W를(을) 설치합니다
- 4설치 완료 후 실행합니다
- 5LDPlayer에서 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W 게임을 플레이 합니다
- 6혹은 메인 화면에서 게임 아이콘을 눌러 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W 게임을 플레이 합니다
LD플레이어X가 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W PC플레이에 좋은 이유
울트라 와이드
보다 큰 화면을 활용하여 초광각에서 빠져나가지 않는 넓은 게임 시야를 제공합니다. Tarihin Annabi Muhammad S.A.W에서 명확하게 관찰하고 순식간에 반응할 수 있습니다
키보드 매핑
키보드와 마우스로 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W(을)를 조작할 수 있는 키매핑을 제공하여 터치 스크린 조작보다 더 정확하고 편리하게 사용할 수 있으며 손가락 피로와 불편함을 줄일 수 있습니다
멀티 컨트롤
쉽게 여러 멀티를 복제하고 멀티 컨트롤을 실행하여 원하는 캐릭터를 획득할 때까지 리세마라할 수 있습니다. Tarihin Annabi Muhammad S.A.W에서 원하는 0티어 캐릭터를 빠르게 얻을 수 있고 더 효율적으로 게임을 진행할 수 있습니다
고 프레임
Tarihin Annabi Muhammad S.A.W에 더 부드럽고 섬세한 게임 화면을 제공합니다. 찢어짐과 버벅임 현상 없이 격렬한 전투에서도 원활한 경험을 보장합니다
매크로
작업을 녹화하여반복되는 레벨업 및 미션 수행을 손쉽게 일괄 실행할 수 있습니다
영상 녹화
Tarihin Annabi Muhammad S.A.W에서 자동 사냥을 하는 동시에 영상 녹화를 시작하여 하이라이트 순간도 놓치지 않을 뿐만 아니라 독특한 전략 및 성공적인 전술을 기록하고 쉽게 공유하며 재미있는 콘텐츠를 만들 수 있습니다
Tarihin Annabi Muhammad S.A.W 플레이를 위한 PC 사양 요구사항
시스템
Windows 10 64비트 이상, OpenGL 4.x 이상시스템
Win7 / Win8 / Win8.1 / Win10CPU
8세대 Intel Core i3-8100 4코어 이상,가상화기술(Intel VT-x / AMD-V)이 활성화된 상태CPU
인텔 또는 AMD CPU 프로세서 x86 / x86_64, VT 활성화그래픽카드
NVIDIA GeForce GTX1050 Ti 2G 외장 그래픽카드 이상그래픽카드
Windows DirectX 11 / OpenGL 4.0 그래픽카드 드라이버메모리
8GB 이상메모리
2GB 이상저장공간
10GB의 하드 디스크 여유 공간, 시스템 디스크의 경우 2GB의 하드 디스크 여유 공간저장공간
1GB 이상의 저장공간Abrahamjr의 게임 더 보기
맞춤형 추천
인기 게임 더 보기
Tarihin Annabi Muhammad S.A.W - 자주 묻는 질문 및 답변
Q: LD플레이어는 안전한가요?
Q: PC에서 LD플레이어로 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W 이용할 수 있나요?
Q: LDPlayer X가 컴퓨터에서 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W를 플레이하는 최고의 게임 플랫폼인 이유는 무엇인가요?
강력한 안드로이드 에뮬레이터가 내장되어 컴퓨터에서 게임의 모든 세부 사항을 몰입적으로 경험할 수 있습니다.
동시에 브라우저에서 Brawl Stars, Roblox 등 다양한 인기 게임을 직접 플레이할 수 있습니다.
LDshop에서는 최저가로 인기 게임의 충전 또는 게임 아이템을 구매할 수도 있습니다